Latest
Babban kotu mai zama a Imo ta bada umurni ga rundunar yan sandan Najeriya da hukumar yan sandan farin kaya, DSS, da kada su kama dan takarar gwamnan APGA, Odoh.
Duk da bai baiwa bankuna izini su cigaba da fitar da tsaffin kudaden N500 da N1000 da suka garkame ba, CBN ya ce yan Najeriya si cigaba da harkokinsu da kudi.
Tsagerun yan bindiga sun kashe mutum shida sannan sun yi garkuwa da wasu mutane 50 a harin da suka kai kananan hukumomin Rafi da Wushishi da ke jihar Neja.
Gwamna David Umahi ya bayyana rawar ganin da ya taka wajen tabbatar da ganin yan takarar APC musamman Bola Tinubu sun lashe babban zaben 2023 da aka yi a kasar.
Yayinda jihohi ke shirin zaben gwamnoni da zai gudana a jihohi 28, wata babbar jigon jam'iyya mai mulki a Sokoto ta sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta APC.
Yadda Drama Take Wakana Tsakanin Hukumar Hisban Jihar Kano Da Matasa Yan Bana Bakwai Masu Yin Video Suna Wallafawa a Sahar Tiktok Da Ake Kira Da Yan TikTok
Mr Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, ya ce ba zai samu damar zuwa kamfen din yan takarar gwamna na jam'iyyarsa ba don zai rika zuwa kotu
Wata kyakkyawar baturiya ta je da saurayin ta ɗan Najeriya ganin iyayenta. Saurayin nata ya samu kyakkyawar tarba a wajen su inda suka ɗauke shi kamar ɗan su.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce, dole za a sake yin zabe a wasu mazabun sanata guda 8 da tace an samu matsala a zaben ranar Asabar 25 ga watan Faburairu.
Masu zafi
Samu kari