Latest
Za a ji labari Ayodele Fayose ya shaida cewa ya ba Atiku Abubakar shawara a kan hanyoyin dinke barakar PDP. Fayose ya tabbatar da yana nan a Jam’iyyar PDP.
Ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen da ya wuce, Peter Obi, yayi wani muhimmin gargaɗi ga magoya bayan sa.
Kasar Amurka ta bayyana tsoron satar bayanai daga manhajar TikTok, ta ce za ta tabbatar da an daina amfani da manhajar kawai kowa ma ya huta a cikin kasar.
A Yayin da Kotun Koli Ke Yin Shirin Fitar da Hukuncin Shariar INEC da Jamiyyar NNPP A Ranar Jumaa Mai zuwa To Kuwa Muna nan Muna Jira Martanin Jamiyyar NNPP
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sauya kwmaishinta a jihar Kano biyo bayan wata zanga-zanga da mabiya NNPP suka yi bayan zaben shugaban kasa a jihar.
Ga Wasu Jerin Abubuwa Guda 6 Da Zababben Shugan Kasa Bola Tinubu Yake Buƙatar Tunkara Gadan-Gadan a Matsayin Shugaban Ƙasa A Watan Mayun Dake Kamawa na 2023
Wani matashi ya nuna halin wayau da hikima ga wata budurwa da ta hana shi lambar wayar ta. Matashin ya lallaɓo ya biyo mata ta bayan gida inda sai gashi ya samu
Murtala Kimba ya ce na-kusa da Atiku Abubakar suka kai Jam’iyyar PDP suka baro ta. ‘Dan siyasar ya ce Aminu Tambuwal suka yi sanadiyyar tashin Rabiu Kwankwaso
Rundunar yan sanda a Legas ta maka wani mai gidan haya a kotu kan tuhumarsa da kai sunayen wasu yan haya 2 a gidansa matsafa inda aka yi barazanar za a halakasu
Masu zafi
Samu kari