Latest
Alh. Atiku Abubakar, dan takarar Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu ya gana da IBB a Minna
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun nuna cewa wasu miyagu sun kashe Yan bijilanti 6 a shingen binciken ababen hawan Awaro.
Alhassan Ado Doguwa yana sha’awar zama Shugaban majalisa, sannan Sani Musa, Barau Jibrin, Orji Uzor Kalu, Godswill Akpabio su na harin kujerar Ahmad Lawan.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta kori ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Benuwai na jam'iyyar Labour Party ana dab da zaben gwamnoni.
Kotun daukaka kara a yau Laraba ta baiwa hukumar zaɓe damar sake saita na'urar tantance mutane watau BVAS domin shirya wa zaben gwamnoni ranar 11 ga watan.
Rahotanni daga garin Kano sun nuna cewa wata mummunar gobara da ta tashi da tsakar dare ta ƙone shaguna akalla 19 da wani Masallaci a kaauwar Rimi, cikin Kano.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Kaduna ta ce hukumar yan sandan farin kaya DSS ta kama mambobinta uku kan zarginsu da shirin tada rikici yayin zabe.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta gabatarwa da zababbun ƴan majalisar wakilan Najeriya satifiket din cin zaɓe a birnin tarayya Abuja. An bada 325.
Yayin da ake dab da zaben gwamna a jihar Legas, jam'iyyar APC ta ƙara kargi da yar takarar mataimakin gwamna a inuwar SDP tare da daruruwan magoya bayanta.
Masu zafi
Samu kari