Latest
Kungiyar magoya bayan Bola Tinubu, zababben shugaban kasa sun roki jam'iyyar APC ta zabi Hon Muktar Aliyu Betara, daga Borno a matsayin kakakin majalisa na 10.
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai hari sun kuma bude wuta yayin kamfe din dan takarar gwamnan jihar Legas, Gbadebo Rhodes-Vivour a Legas a Epe.
Sikiru Olawale Ogundele, Shugaban PDP a jihar Ogun ya bayyana cewa jam’iyyun siyasa 10 sun hade da babbar jam’iyyar adawa don fatattakar APC mai mulki a jihar.
Rahotanni daga jihar Ebonyi sun nuna cewa wasu mahara da ba'a san manufarsu ba sun yi ajalin kansila a yankin karamar hukumar Ohaozara ta jihar Ebonyi da dare.
Gwamnan PDP Nyesom Wike ya sake jaddada adawarsa ga ‘yan Arewa, inda yace burinsu ya cika tunda dan Arewa bai lashe mulki ba a zaben bana da aka yi ranar 25.
Karamain ministan kwadugo da samar da ayyukan yi, Festus Keyamo, ya bayana cewa Allah da ɗaga Peter Obi har ya tsaya takara ne domin ya zama sababin nasarar APC
Attajiran 'yan Najeriya sun ci ribar da ba a yi tsammani yayin da aka bayyana irin kudin da suka samu cikin mako guda kacal, an fadi ta ina suka ci wannan riba.
Bashir El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne zai gaji farin jinin Shugaba Muhammadu Buhari a siyasar Najeriya.
Zababben shugaban kasa a Najeriya Bola Ahmad Tinubu zai yi wata ganawa da zababbun 'yan majalisu don warware wasu matsalolin da ke iya tashi bayan rantsarwa.
Masu zafi
Samu kari