Latest
Jam’iyyar All Progressives Congress ta rasa Sakataren jin dadi da walwalarta. Bayan komawa ganin likita a asibiti, sai ciwo ya tashi, ana cikin haka sai ya rasu
Yanzu muke samun labarin yadda wani basaraken Arewa ya yanki jiki ya fadi matacce a hanyarsa ta zuwa sallar Magriba a babban birnin tarayya Abuja, inji majiya.
Gwamnan jihar Edo ya bayyana bukatar al'ummar jiharsa da su ci gaba da karbar tsoffin takardun Naira duk da kuwa wasu mutane a wasu wurare basa karba a kasar.
Sarkin Yaba, Abdullahi Adamu ya yi mutuwar fuju’a bayan rana ta fada Mai martaban ya fadi jiya a fadarsa a garin Abuja, zai je masallaci domin sallar magriba.
Itse Sagay (SAN) ya ce Gwamnan babban babban bankin kasar zai samu kan sa da laifi. Kwanaki 6 da bada umarni CBN ya cigaba da yi wa kotun koli kunnen kashi.
Za a ji Sakataren APC na kasa, Iyiola Omisore ya yi bayanin abin da ya taimakawa Bola Ahmed Tinubu, har iya dankara Atiku Abubakar da Peter Obi da kasa a zabe.
Babban jam'iyyar hamayya a Najeriya, Peoples Democratic Party, PDP, ta kori Sanata Chimaroke Nnamani da ya yi kaurin suna wurin yi wa Bola Tinubu na APC kamfe.
Matashi dan Najeriya ya yi korafi a dandalin sada zumunta na TikTok bayan ya gayyaci wata budurwa gidansa ta kwana amma cikin dare ta fara munshari yayin barci
Kusan mako biyu Da kwaɗa Atiku da ƙasa a zaben shugaban kasan 2023, wasu jiga-jigai da mambobin jam'iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulki a jihar Ondo.
Masu zafi
Samu kari