Latest
Tsohon ciyaman na karamar hukumar Oshongu a jihar Benue, Asawa Joe ya ci na jaki a wajen gangamin kamfen din Gwamna Samuel Ortom saboda ya saka rigar Atiku.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga sharuddanasa kafin ya aminced ayin wata tattaunawa da dan takarar Labour.
Abdullahi Ganduje ya amince a kara kudi domin a kammala titi a Kwankwaso. Titin da ake yi a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen tsohon Gwamnan Kano.
Yadda wani mai sai da maganin gargajiya da kuma yake bada maganin Bindga ya kashe wani mai wanda yaje neman magani a wajen sa. Jami’an yan sanda sun damkeshi.
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta magantu a kan yanayin siyasar arewa inda ta shawarci shugabannin yankin da su yi koyi da yadda takwarorinsu na kudu ke siyasa.
Kamfanin Dangote zai dauki tarin matasa aiki domin cike gibin rashin aikin yi a Najeriya. An bayyana dalla-dalla yadda za a cike wannan fom na neman aikin.
Ministan harkokin sufurin tarayya yace nan da mako daya mutane za su cigaba da hawa jirgin kasan Kaduna-Abuja, yanzu duk wanda bai da NIN ba zai hau jirgi ba.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, dake karamar hukumar Orlu a jihar Imo wuta, an kuma sace magina
Shugabannin jam'iyyar LP na kasa sunyi martani kan dakatar da direkta janar na kamfen din Peter Obi, Doyin Okupe da reshen ta na Ogun ta yi kan zargin saba doka
Masu zafi
Samu kari