Latest
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba bu inda ya hana CBN da Antoni Janar su yi biyayya ga hukuncin Kotun koli kan tsoffin naira .
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya bayyana cewa nan gaba kaɗan yan Najeriya zasu barke da murna bayan hukuncin da Kotun koli ta yanke kan sauya naira.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a jihar Katsina ta koma bayan ɗan takarar gwamnan APC a jihar, Dikko Umar Radda. Ta juyawa ɗan takarar gwamnanta baya
Yayin da ya rage kwanaki 5 gabanin zaben gwamna a Najeriya, Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya fara jiyo ƙanshin zarcewa kan kujerarsa a zaben ranar Asabar.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, gwamna IfeanyiOkowa na jihar Delta ya bayyana abinda suka ba Peter Obi nasara a kudancin ƙasa.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki kuma tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce babu inda a tarihin Najeriya aka yi zaɓe cikakke babu aibu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta shuga ganawa da lauyoyi 60 na Peter Obi kan lamarin da ya shafi zaben shugaban kasa da aka yi a watan da ya gabata na bana.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gargaɗi bankunan kasuwanci su dakatar da baiwa mutane tsohon naira idan sun san ba zasu karba ba idan an kawo musu.
Sani Liti wanda shi ne Shugaban Jam’iyyar NNPP na Katsina ya fayyace dalilin bin APC. Liti ya ce ba su sauya-sheka ba, a zaben Gwamnan ne kurum suke tare da APC
Masu zafi
Samu kari