Latest
Jam'iyyar PDP ta tubure inda ta bayyana cewa lallai sai dai a sauke Mallam Hudu Yunusa Ari daga matsayin kwamishinan zaben jihar Adamawa kafin ran 15 ga Afrilu.
Ana cigaba da Allah wadai bayan jami'ar Covenant ta fasto David Oyedebo ta hana ɗalibai musulmai mata masu zana jarabawar gwaji ta JAMB shiga cikin ta da hijabi
Jarumar fina-finai da wakokin Kannywood, Rakiya Moussa na cikin wani mawuyacin hali na soyayyar wani mawaki wanda shi kuma sam baya muradinta a cikin ransa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zaɓen shekarar 2023, ya nuna cewa shugaba Buhari, ya cika alƙawarin da ya ɗauka na gudanar da ingantaccen zaɓe a ƙasar nan.
Wata budurwa yar Najeriya wacce ta kasa boye soyayyar da take yi wa wani saurayi ta aike masa sakon murya ta WhatsAPP domin bayyana masa kuma yayi watsi da ita.
Osita Izunaso ya ce ya cancanta ya zama shugaban majalisar dattawa da za a rantsar a Yuni. Sanatan na Imo ya hango kan shi a kujerar Shugaban Majalisa a 2023.
Muhammadu Sanusi II ya ce akwai rashin jituwa da rabuwar kai a kasar nan, yake cewa tun bayan yakin Biyafara, ‘Yan Najeriya ba su taba rabuwa irin yanzu ba.
Shugaban Jam’iyyar APC zai yi shari’a da Mai magana da yawun bakin Atiku Abubakar. Kakakin na PDP a 2023 ya ce APC ta hana shi kudin aikin da ya yi a baya.
An fahimci cewa wasu wadanda Bola Tinubu yake jin shawararsu, sun dage Sanusi Lamido Sanusi watau Muhammadu Sanusi II ya koma kan kujerarsa na Gwamnan CBN.
Masu zafi
Samu kari