Latest
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa takwaransa na jihar Benuwai, Samuel Ortom, bisa rawar da ya taka wajen mulki ya koma kudu a babban zaben 2023.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya nada wani kwamitin da zai taimaka masa wajen mika mulki nan da kwanaki kadan da zai bar mulkin jihar a karshen watan Mayu.
Jameel Muhammad Sadees ya kan yi tafsiri tare da 'dansa. Shi ma Mansur Isa Yelwa yana fassara Al-Kur’ani ne tare da yaronsa, Alaramma Abdurrahim Mansur Yelwa
Hedkwatar tsaro ta ba yan Najeriya tabbacin cewa kasar bata karkashin kowace barazana da zai kai ga shigo da dakarun Majalisar Dinkin Duniya cikin kasarta.
A ranar Lahadin nan, Heritage Times (HT) ta karrama Goodluck Jonathan, Marigayi John Magufuli, Seretse Ian Khama da lambar yabo a babban birnin kasar Ruwanda.
Ana ta yada cece-kuce da jita-jitan cewa, Tinubu bai da lafiya, sai kawai aka gano hotonsa a kasar waje yana cin duniyasa da tsinke tare da matarsa Oluremi.
Kwamishinan yan sandan Kano, CP Mamman Dauda, ya tabbatar da sace mataɗdagacin garin Nasarawa a karamar hukumar Tsanyawa da ke jihar ranar 2 ga watan Afrilu.
Umar Abdu Umar, yaron gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya garzaya kotu domin ƙalubalantar sakamakon zaɓen kayen da ya sha a kujerar ɗan majalisa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a Najeriya, Osita Chidoka, ya yi babban rashi ranar Litinin da ta shiga, mahaifiyarsa ta rasu tana da shekaru 75 a duniya.
Masu zafi
Samu kari