Latest
Dan takarar gwamnan Kogi, Dino Melaye ya bayyana yadda Gwamna Nyesom Wike ya roke shi don ya tabbata Atiku Abubakar ya dauke shi a matsayin abokin takararsa.
Bayan zargin hannu a aikata ta'addanci da gwamna Yahaya Bello ya musu, shugaban masu rinjaye na majalisar dokoki, Murktar Bajeh, ya yi murabus, an naɗa sabo.
Nyesom Wike da wasu Gwamnonin PDP sun shirya makarkashiya domin a canza NWC, amma Gwamnan Bauchi, Bala Mohamme ya dage sai ya takawa ‘Yan kungiyar G5 burki.
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
Mataimakiyar Gwamnar farko a tarihi za ta canza kasa kafin Yuni, za ta cika alkawarin da ta dauka na cewa muddin APC ta lashe zabe, ta tashi daga ‘Yar Najeriya.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya lashe tikitin PDP ba tare da adawa ba a zabem fidda gwanin da aka shirya yau Laraba gabanin ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023.
Wani gini mai hawa 7 da ake kan aikin ginawa ya kife a Banana Island cikin jihar Legas, jami'an ba da agaji sun kai ɗauki don zaro ma'aikata da suka makale.
Biyo bayan kiran neman ɗaukin da suma samu, rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar sheƙe 'yan bindiga da dama a yankin karamar hukumar Birnin Gwari.
Wani bidiyo ya nuno yadda wata mata da uwar mijinta suka gwabza kan wanda ya kamata ya shiga gaban motarsa. Matar ta bukaci sai dai surukarta ta shiga gaba.
Masu zafi
Samu kari