Latest
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bayyana yadda ya shiga mamaki bayan sanin wasu iyalansa Peter Obi suka zaɓa maimakon jam'iyyar APC a zaben shugaban ƙasa.
Wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta hana jam'iyyar Peoples Democratic Party dPDP) dakatar da gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da wasu mutane daban kuma.
Ministan shugaba Buhari, Babatunde Raji Fashola (SAN), ya bayyana cewa a cikin wata mai kama wa, shugaba Buhari zai kaddamar da aikin titin Kaduna zuwa Kano.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rushe majalisar zartaswansa baki ɗayanta, ya umarce su kowa ya rubuta bayanai ya miƙa wa Sakatare kafin ko ranar Laraba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta gaggauta gyara kuskuren da jami'inta ya tafka a zaben gwamnan jihar Adamawa.
Idan ana maganar cancanta, Mas’ud El-Jibril yana ganin Barau Jibrin ya sha gaban duk wani Sanata a majalisar kasar. Wannan shi ne ra'ayin Sanata Danladi Sankara
Wata ƙungiyar magoya bayan Peter Obi, ta nemi zaɓaɓben shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, da ya fito ya wanke kansa kan zargin zama ɗan Guinea da ake masa.
A jiya Gwamnonin Borno, Yobe da sabon Gwamnan da za ayi a Katsina, da shugaban hukumar EFCC na kasa da Abike Dabiri-Erewa sun zauna da shugaba Muhammadu Buhari.
Aisha Dahiru Binani ta kai kara domin Kotu tayi umarnin dakatar da zaben Adamawa, Lauyan ta ya ce INEC ta shiga lamarin da ya fi karfinta da ta soke sanarwa.
Masu zafi
Samu kari