Latest
Mabiya addinin gargajiya a Najeriya sun yunkuro suna neman FG ta ware musu ranar 20 ga watan Agustan ko wacce shekara a matsayin hutu a matsayinsu na yan kasa.
Rahotanni daga babban birnin kasar Mali, sun nuna cewa harin kwantan ɓauna ya yi ajalin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa da wasu manyan mutane huɗu.
Rundunar yan sandan Najeriya ta reshen jihar Nasarawa, sun yi holen mutane da dama da ake zargi da laifi ciki har da hatsabiban masu garkuwa da mutane a jihar.
A Kano, Jam’iyya mai mulki watau APC ta na da kujeru 14 ne a majalisar dokoki. NNPP ta samu ‘Yan majalisar jiha 26, PDP ba ta iya samun ko ‘Dan majalisa 1 ba
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika wa ƴan Najeriya alƙawarin da ya ɗauka na yin ahihin zaɓe a ƙasar nan. Buhari ya faɗi haka ne cikin saƙon Sallah.
A yayin da watan karamar sallah ya tsaya bayan kammala azumi, ana taya Musulmai barka da shan ruwa. Za a ji abin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka fada.
Yayin da ake shirin karamar sallah, an ga wasu mutane dauke da makamai a jihar Kano suna kokarin wucewa wasu jihohin Arewa don aikata mummunan aikin ta'addanci.
'Yan Najeriya na ci gaba da jiran labarin ganin jinjirin watan Shawwal na karamar sallah. Ya zuwa yanzu, akwai rahotannin da ke nuna ba a ga wata a wasu wurin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana dakatar da Hudu Yunusa Ari bisa zarginsa da kawo tsaiko ga zaben gwamnan jihar Adamawa da aka kammala.
Masu zafi
Samu kari