Latest
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Mun kawo matsayar Malamai a kan haduwar Sallar Idi da Sallar Juma’a Rana Daya a Musulunci. Za a ji hukuncin Addinin Musulunci idan Idi ya hadu da Sallar Juma'a.
Wasi tsagerun yan daba da ake kira yan sara suka sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Bauchi yayin da shagulgulan ƙaramar Sallah ke kara matsowa a ƙasa.
An yarda NNPCL ya kashe N1.5tr wajen yin tituna a jihohi 11. Ministan ayyuka da gidajen Najeriya, Raji Babatunde Fashola SAN ya tabbatar da haka bayan taron.
Shugaban kasar Ukraine, Zelensky ya tura sakon taya murnar lashe zabe ga zababben shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, inda ya bayyana kadan a bukatarsa.
Dirama ta balle tsakanin wasu ma'aurata sakamakon mijin ya dawo gida a makare kuma hakan ya saba wa dokar gidansu. Nan take matar ta ci shi tarar makudan kuɗi.
Mahaifiyar dan kwallon kafa, Achraf Hakimi ta yi bayani game da dukiyarsa da kuma yadda yake tura mata zuwa asusun bankinta domin tsira daga asara da ganganci.
Wani dan Najeriya da aka gani a bidiyo yana rokon Allah ya ba shi dala miliyan 100, ya ga abun mamaki cikin kwana biyu bayan wasu masu da'awah sun gayyace shi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi ya bayyana shawarinsa ga magoya bayansa game da makomai Najeriya kan yadda ake ci gaba a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari