Latest
Shugabar Hukumar NIDCOM, Hon Abike Dabiri-Erewa ta bayyana cewa kwashe daliban Najeriya daga Sudan a yanzu ba abu ne mai yiwuwa ba koda dai an yi tsare-tsare.
Wata mummunar gobara da ta tashi a daren Alhamis ta kone shaguna a shahararriyar kasuwar Oja-Tuntun da ke unguwar Baboko a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Ganin su na da ‘yan majalisa har 182, ‘Yan adawa sun ce rinjaye yana hannunsa a 2023. ‘Yan majalisa sun ja daga wajen yaki da Jam’iyyar APC a zaben na bana.
Bidiyon wani hijabi mai ɗankaren tsada ya janyo cece-kuce a yanar gizo. Hijabin dai an sanya masa farashin N1.8m wanda hakan ya sanya mutane cikin mamaki..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana da tabbacin cewa yan Najeriya za su kare martabar damokradiyyar kasar shiyasa ba shi da haufi a kan haka ko kadan.
Jami'an yan sandan jihar Kaduna sun cika hannu da wani mutum wanda ake zargi da kashe budurwarsa saboda ta yi kokarin rabuwa da shi bayan ya kashe mata kudi.
Wani abu mai tada hankali ya faru a safiyar ranar Juma'a a yayin da wasu yan bindiga suka bude wa yan sanda guda 5 wuta yayin da suka tafi wani wurin cin abinci
Mai martaba sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki yan takarar da suka garzaya Kotu bayan shan kaye da su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matsuwarsa na son mika mulki a ranar 29 ga watan Afrilu tare da komawa mahaifarsa wato garin Daura da ke jihar Katsina.
Masu zafi
Samu kari