Latest
APC ta kori Sanata Bulus K. Amos wanda tun Yunin 2019 shi ne mai wakiltar Kudancin Gombe a majalisar dattawa a APC, kuma an fatattaki Hon. Yunusa Ahmad Abubakar
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya sanya labule da shugaba Buhari, a Abuja. Gwamnan ya ce yankin Kudu maso Gabas ya cancanci shugabantar majalisa ta 10..
Wasu ‘Ya ‘yan APC sun hada-kai da 'yan adawa wajen kafa wata kungiya a Majalisar tarayya. ‘Yan adawan su nuna za su kyale shugaban majalisa ya fito daga APC.
Wani bidiyo ya nuno lokacin da wani matashin saurayi ya yi wa budurwarsa kyautar bazata na wata tsaleliyar mota sabuwa dal. Mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Bola Tinubu zai san ko zai dare kan kujerar shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu. Kotun zaben shugaban kasa na 2023 ya gaba karbar kararraki, za ayi hukunci.
Jam'iyyarAPC reshen jihar Ribas ta nesanta kanta daga ziyarar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ke shirin kaiwa jihar mai albarkatun mai a ranar Laraba
Gwamnan jihar Jigawa ya sa an kwamushe shugaban jam'iyyar APC a jihar bayan da ya zarge shi da sukarsa bisa wasu ayyuka da ya bayar a jihar yana dab da sauka.
Hukumar shirya jarrabawar UTME ta JAMB ta saki sakamakon jarrabawar da aka yi a bana a kasar nan. Ta bayyana yadda kowa zai duba sakamakon na bana cikin sauki.
Kamfanin simintin Dangote ya shiga cikin sahun kamfanonin da suka tafka asara a cikin wata ukun farko na shekarar 2023. Kamfanonin sun yi asarar da ta kai N46bn
Masu zafi
Samu kari