Latest
Saurayi ya gani yadda budurwar da zai aura ta ci amanarsa ta hanyar kai ziyarar karshe tare da aikata badala da tsohon saurayinta a wani yanki na kasar nan.
Wasu ma’aurata da suka fara rayuwa tun basu da komai na more rayuwa sun saki hoton sauyawarsu bayan shafe tsawon shekaru tare da gwagwarmaya da son junansu.
Mambobin majalisar dokokin jihar Abia sun yi zama a wani wuri da ba'a sani ba kuma 18 daga cikin 27 sun kaɗa kuri'ar tsige shugaban majalisa, Chinedum Orji.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ayyana ranar Laraba, 3 ga watan Mayun 2023, a matsayin ranar hutu a jihar, saboda ziyarar da Bola Tinibu, zai kai a jihar.
Wata majiya a rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yanzu haka dakataccen kwamshinan zaben jihar Adamawa, Barisa Hudu Ari, na tsare a wurin yan sanda.
Kungiyar mayu da matsafan Najeriya sun kirayi 'yan kasar akan su taya zababben shugaban wato Bola Ahmed Tinubu da addu'ar samun nasarar cika alkawuran da yayo
Wani bidiyo da ya yadu a Instagram ya nuno lokacin da Chinononso Egemba, wani likita ya yi gargadi kan amfani da tukwanan ‘non-stick’ da kasansu suka goge.
An kama wani dan sanda yayin da yake shan barasa a jihar Kwara a cikin wani faifan bidiyo, hukumar yan sanda ta bada umarnin binciken lafiyarsa zuwa lokacin.
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya ce ƙasar nan ta tafka babbar asara rashin samun mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a matsayin shugaban ƙasa.
Masu zafi
Samu kari