Latest
Bayan cire tallafin fetur, an kafa kwamitin da zai yi aiki kan karin albashin Ma’aikata. Kungiyoyin ‘yan kwadago sun cigaba da tattaunawa da gwamnati kan batun.
An samu hafsoshin sojoji da sauran manyan jami’an tsaro. Za a ji Bola Tinubu ya kafa tarihi wajen nada guraye da wanda ya kwato $8m a matsayin Hafsoshin Tsaro
An tsige duka shugabannin da ke kula da ayyukan hukumomi, cibiyoyi da kamfanonin gwamnati. Bola Tinubu ya sallami daukacin wadanda Muhammadu Buhari ya nada.
Bola Tinubu Ya Nada Karin Hadimai, Hadiza Bala Usman da Musawa Sun Samu Shiga. Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya ce an canza har da shugaba kwastam.
Wani magidanci da ya kama matarsa da wani mutum a otal ya tare ta amma ta nuna bata nadama. Hakan yasa ya juya zai tafi amma ya fashe da kukan takaicintaa.
Shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa sabbin shugananin sojin Najeriya, sufeta janar da yan sanda da mai ba da shawara kan tsaron ƙasa (NSA).
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sallami dukkan shugabannin hukumomin tsaro da IGP na ƙasa daga aiki, ya kuma ƙara wa Malam Nuhu Ribado matsayi.
Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma teburin tattaunawa da ƙungiyoyin kwadugo kan batun cire tallafin man fetur.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates a birnin da ke Abuja
Masu zafi
Samu kari