Latest
Yanzu akwai jami’o’in ‘yan kasuwa fiye da 140. Daf da Muhammadu Buhari zai sauka daga kan mulki, aka amince a kafa wasu sababbin jami’o’i da mun kawo sunayensu.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kara wa Nuhu Ribadu, tsohon shugaban EFCC girma daga mashawarci na musamman kan tsaro zuwa mai bada shawara kan tsaron kasa.
Mallam Nuhu Ribadu ya samu karin girma zuwa mai ba da shawara akan harkokin tsaro na kasa ga Shugaba Bola Tinubu don inganta harkar tsaro a kasar baki daya.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Imo a watan Nuwamba mai zuwa, gwamna Hope Uzodinma mai neman tazarce ya karɓi jiga-jigan PDP da suka sauya sheka.
Yan bindiga sun yi garkuwa da basarake Shedrack Durojaiye Obibeni, da mai ɗakinsa a ƙaramar hukumar Yagba ta Gabas da ke jihar Kogi, da yammacin ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya tsige dukkanin shugabannin rundunar sojoji sannan ya nada Janar Taoreed Abiodun Lagbaja a matsayin sabon babban hafsan sojoji.
Wata kungiyar masu tsara birane a Najeriya (NITP) ta gargadi gwamnatin jihar Kano kan rushe-rushen da take yi a jihar da yake kawo asarar dukiyoyi na mutane.
Bella Montoya ta gigita 'yan uwanta bayan farfaɗowa a wajen jana'izarta, kimanin mako guda da ya gabata, bayan da aka ayyana ta mutu bayan da ake zargin ta yi.
Kotun karar zaben gwamnan jihar Osun, a ranar 19 ga watan Yuli ta yi fatali da karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta shigar kan jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari