Latest
Wata babbar kotun da ke zamanta a Abuja ta umarci wani matashi mai suna Okwo Mark ya share hukumar EFCC har na kwana 3 bisa zargin damfara da shigan jami'in FBI
Jigon APC, Cif Tony Okocha ya ce Nyesom Wike ya bada gudumuwa wajen nasarar Bola Ahmed Tinubu a 2023, saboda haka ya ke so jagoran PDP ya sauya-sheka zuwa APC.
Hassan Bala Abubakar, sabon shugaban rundunar sojin saman Najeriya da shugaban ƙasa ya naɗa ya shiga Ofis bayan ya karɓi mulki daga hannu magabacinsa a Abuja.
Bola Tinubu zai iya fatali da Abdullahi Ganduje, Atiku Bagudu da Abubakar Badaru ya dauko kwarrarru a Ministoci. Zuciyarsa ta fi karkata ga su a kan ‘yan siyasa
Motoci za su rika barkowa Najeriya kamar yadda aka saba a baya. An saurari koken ‘yan kasuwa da kwastam bayan da aka rubutawa FEC wasika domin a bude iyakar.
Sanata AbdulAziz Yari ya rabawa makwabtansa, yan IDP da marasa karfi a karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara raguna 500 don su yi bikin babban sallah.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci dakatar da zaftare albashin ma'aikata ba bisa ka'ida ba a jihar zuwa lokacin da za a kammala bincike.
Wani matashi mai gundulmin hannuwa ya zama abin kwatance a yanar gizo bayan bayyanar bidiyon sa yana ɗinki cikin ƙwarewa. Mutane da dama sun yaba masa sosai.
Wata matashiyar budurwa ta nuna takaicin ta kan irin cin amana da saurayin ta yayi mata bayan ta gama ɗawainiya da shi. Tace ita ta dauki nauyin zuwa kasar waje
Masu zafi
Samu kari