Latest
Kungiyar Ma'aikata ta WAISER ta roki Gwamnatin Tarayya da ta kara mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000 don rage radadin cire tallafin man fetur.
A zaman ranar Alhamis, 22 ga watan Yuni, 2023, majaliaar dokokin jihar Kano ta tabbatar da naɗin kwamishinoni 16 daga cikin 19 da Abba Kabir Yusuf ya tura mata.
Gwamnatin Kano ta amince da Juna'a, 23 ga watan Yuni, a matsayin ranar fara hutun bikin babban sallah ga dukkanin makarantun jeka ka dawo da na kwana a jihar.
Najeriya ta zo ta biyu a ma'aikatan da suka fi ƙwazo a duniya a wani bincike na ƙididdiga da aka gudanar. Ma'aikatan Najeriya kan shafe sama da sa'o'i 2,000.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi wa wani kamfanin 'yan China tsinke saboda yadda suke cin zarafi da kuma wulakanta ma'aikanasu musamman 'yan Najeriya.
Rahotanni daga fadar shugaban Najeriya sun nuna cewa Kashim Shettima, ya shiga ganawar sirri da attajirin mai kuɗin nan, Bill Gates, Aliko Ɗangote da gwamnoni.
Wani dan Najeriya ya nuna janareto mai amfani da man fetur da aka sauya zuwa mai amfani da iskar gas. Ya ce yana aiki da kyau kuma cewa 3kg zai shafe awanni 12.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bai amince da ƙarin albashin kaso 114% ga ƴan siyasa da ma'aikatan ɓangaren shari'a ba.
Wani bidiyo da ke nuna cikin hadadden gida da wani matashi ya kerawa kansa ya yadu a TikTok. Mutane da dama sun garzaya sashin sharhi domin taya shi murna.
Masu zafi
Samu kari