Latest
Wata Hajiya ƴar Najeriya da ta fito daga ƙaramar hukumar Oshodi ta jihar Legas ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya bayan an kammala aikin Hajjin bana.
Gaskiya ta bayyana kan labarin cewa kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta bayar da umarnin cafke shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. Bincike ya nuna ƙarya ne.
Tun bayan cire tallafin man fetur da Bola Ahmed Tinubu ya yi a Najeriya, mutane ke shan fama da wahalhalu yayin da masu gidan mai suka koka kan nasu matsalolin.
Kamfanin motoci na Innoson ya janye tallafin karatu da ya baiwa Joy Mmesoma Ejikeme bayan bincike ya tabbatar da sakamakon jarrabawarta na UTME na bogi ne.
Wata sabuwar amarya ta garzaya kotun shari'ar musulunci mai zamanta a Kaduna domin neman a datse igiyar aurenta da mijinta wanda duka watansa huɗu da ɗaurawa.
Jami'an hukumar 'yan sanda reshen jihar Enugu sun kai samame jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar kuma an ce sun kama ɗalibai maza da mata da yammacin Jumu'a.
Wani kwamitin bincike da gwamnatin jihar Anambra ta kafa domin binciken sakamakon jarrabawar UTME na Miss Mmesoma Joy Ejikeme ya gano wasu abubuwa guda hudu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai zama sabon shugaban ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS). Majiyoyi suka tabbatar da hakan.
Yayin da ta fallasa aika-aikar da dalibar nan Mmesoma Ejikeme, ta yi na kara makin JAMB dinta, Aisha Yesufu ta bukaci a tsige shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari