Latest
Rahotanni sun kawo cewa tsohon ministan babban birnin tarayya, Mallam Nasir El-Rufai na iya zama ministan wutar lantarki a gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu.
Seyi Tinubu dan farin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce ya na da tabbacin shugaban ba zai ba wa 'yan kasar kunya ba, ya gode musu da irin hadin kai da suke ba su.
Majiyoyi sun bayyana wanda shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yake shirin gabatarwa majalisa domin ya zama Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a.
Babban jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar, ya koka bayan ƴan bindiga sun kai hari a gidansa.
Akalla mata yan majalisar dokokin tarayya shida ne suke da nasaba da tsoffin gwamnoni da wasu fitattun yan siyasa. Suna da alaka na jini da kuma na auratayya.
Jarumin fim Ali Nuhu, ya taya daukacin al'ummar kasar Nijar alhinin yanayi da suka riski kansu a ciki na juyin mulki da sojoji suka yi wa gwamnatin Bazoum.
Jerin sunayen ministocin shugaba Tinubu ya kammala bayan kwashe dogon lokaci ana jiransa. Yau Laraba Shugaba Tinubu ya aike da sunayen ga majalisar dattawa.
Da alama Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da shawarar Gwamnonin APC wajen rabon mukamai. Gwamnan Jigawa ya ce sun tofa albarka a jerin Ministocin da za a nada.
A matsayinsa na Mai ba shugaban majalisa shawara, Jackson Akpabio ya ce za a san wadanda za su iya zama Ministoci, ya nuna ya ci karo da sunayen da za a gani.
Masu zafi
Samu kari