Latest
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tattala makudan kudin da suka kai naira tiriliyan ɗaya daga cire tallafin kan fetur a Najeriya.
Wata ƴar Najeriya mai dubara ta koma tallar ruwan roba bayan ta yi hijira xuwa nahiyar Turai. Masu amfani da yanar gizo sun yi sharhi sosai akan bidiyonta.
An binciko yarejeniyar Bola Tinubu da Nasir El-Rufai shekara 1 kafin nada Ministoci. Wasu sun taso Nasir El-Rufai a gaba saboda za a ba shi Minista a Najeriya.
Hukumar agaji ta NEMA ta bayyana cewa, za ta dauki matakin kare rumbunta na abinci a jihohi, fara wa daga jihar Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeriya a yau.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da samar da motocin Bas a manyan makarantun gaba da sakandire a sassan ƙasar nan domin tallafawa ɗalibai.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Ajuri Ngelale, tsohon hadimin Yemi Osinbajo, a matsayin mai ba shi shawara ta musamma kan harkokin yaɗa labarai .
Bola Tinubu ya yi jawabi a matsayin shugaban Najeriya kan halin da kasa ta ke ciki, za a taimakawa kamfanoni, manoma da masu bukatar motocin hawa cikin sauki.
Makonni kaɗan bayan halaka manoma kusan 15, mayaƙan kungiyar ta'addanci watau Boko Haram sun kuma yanke wasu manoma kusan 10 a kauyuka biyu na jihar Borno.
Sanatan Adamawa ta Arewa, Ishaku Abbo ya bayyana yadda ya rubuta jarrabawar firamare a aji uku kuma ya yi nasara saboda shi na daban ne a cikin sauran dalibai.
Masu zafi
Samu kari