Latest
Tsohon ministan ayyuka a mulkin Olusegun Obasanjo, Adeseye Ogunlewe ya fadi dalilin da yasa aka ba wa tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike mukamin minista.
Majalisar Dattawa ta fara tantance ministocin Tinubu guda 28 da ya mika mata a yau Litinin yayin da ta kammala tantance guda 20 a dakin majalisar da ke Abuja.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da samar da motocin bas ga ɗaukacin makarantun gaba da sakandire na Najeriya. Haka nan shugaban ya kuma sanar da.
Majalisar dattawan Najeriya ta umarci Farfesa Utsev ya risina wa majalisa ya ƙara gaba bayan tafka muhawara kan takardun karatunsa tun na matakin Firamare.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, ya fadi wasu dalilai 13 da ya kamata Najeriya ta duba kafin ta jefa kanta cikin yaƙi da jamhuriyar Nijar. Shehu.
Rundunar 'yan sanda a jihar Adamawa ta kwamushe mutane fiye da 100 kan zargin fasawa da kuma satar kayan gwamnati da sauran wurare na masu zaman kansu a jihar.
Kwankwaso, Ganduje da wasu mutane 3 ne ake hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai iya zabowa matsayin ministoci daga jihar Kano. Wannan dai na zuwa ne.
Wasu malaman addinin a Arewa sun nemi a hana El-Rufai yin minista a gwamnatin Bola Ahmad Tinubu saboda wasu dalilai da suka bayyana game da adalci a kasar nan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya koma fadarsa da ke Aso Rock a jiya Lahadi bayan shafe watanni biyu a gida na musamman da ke Asokoro saboda korafin jama'a.
Masu zafi
Samu kari