Latest
A yammacin talata, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba aikin babban titin Wuju-Wuju dake cikin birnin Kano, ya sha alwashin karasa aikin a Satumba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu sabon gargaɗi na kada ya yi amfani da ƙarfin soja akan sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula a Jamhuriyar Nijar.
Hannatu Musa Musawa ta fashe da kuka da ta hallara a gaban Sanatoci domin tantance ta. Hawaye ya rika kwararowa 'Yar Musawar lokacin da ta je Majalisar a jiya.
Wasikar Bola Ahmed Tinubu za ta isa teburin shugaban Majalisar dattawa a yau. Ana shirye-shiryen tura sunayen sahu na biyu na mutanen da ake so su zama Minista.
Ƙungiyar ƙwadago ta musanta batun cewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a sakamakon tsige tallafin man fetur da gwamnatin Shugaba Tinubu ya yi.
Gwamnatin tarayya karkashin shugabancin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zata agaza wa masu kanana da matsakaitan sana'o'i a Najeriya domin inganta kasuwancin su.
Tsohon ministan harkokin sufurin jiragen sama na ƙasa Hadi Sirika ya bayyana cewa mutanen da ke cikin jirgi mai saukar angulu da ya yi haɗari a Legas na cikin.
Kungiyar kwadugo ta ƙasa NLC ta ce zata sake komawa da mutanen da take wakilta su kara tattauna wa domin ɗaukar matsaya kan zanga-zangar da za a fara gobe.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben shugaban kasa a Najeriya ta ce nan ba da jima wa ba zata sanar da ranar yanke hukunci kan ƙarar da Peter Obi ya shigar.
Masu zafi
Samu kari