Latest
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia, ya gana da mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, a Aso Villa kan batun samar da wadataccen abinci a ƙasa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN reshen jihar Legas ta goyi bayan cire tallafi da Shugaba Tinubu ya yi a kasar inda ta ce 'yan Najeriya za su fi kowa mora.
Wata mata mai suna Hauwau Abubakar ta maka mahaifiyarta a kotu don ta nemo mata mahaifinta ganin yadda kannenta da suke zama wuri daya su ke mata gori a kullum.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda aka shirya ma sa makirci kala-kala domin ya fadi zaɓe, amma duk da haka ya yi nasara. Ya fadi hakan ne a.
Wani Farfesa da ke jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma, Bashir Aliyu Sallau a jihar Katsina ya rungumi sana'ar wanzanci duk da koyarwa da ya ke a jami'a.
An bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya fi kowane daga cikin shugabannin Najeriya yawan ministoci tun farkon mulkin jamhuriya ta huɗu, wato 1999.
Wasu 'yan Arewa sun soki Bola Tinubu da cewa bai zabo masu wakilai na kwarai ba, an ce daga Kudu an dauko kwararru da su ka san aiki, an taro tarkace a Arewa.
Za a ji hasashen farashin da fetur zai koma idan aka gyara matatun kasa. Gwamnati za ta daina biyan kudin jirgi da na sauke kaya idan aka daina zuwa kasar waje.
A yau tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bayanin dalilin gazawarsa wajen zuwa taron APC. An ji abin da ya sa babu ruwan sa da taron Shugabannin APC.
Masu zafi
Samu kari