Latest
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya kare ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar, Injiniya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso dangane da zarge-zargen da wasu shugabannin.
Tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a jamhuriyar Nijar, abubuwa da dama sun faru inda kuma har yanzu abubuwa ke ci gaba da faruwa a ciki da wajen ƙasar.
A yau ne aka samu labari Gwamnatin ta dauki hanyar gyara tattalin Najeriya, an kafa kwamiti na musamman. Shugaban Najeriya ya rantsa da kwamitin a Aso Rock.
Dakarun Mali da Burkina Faso sun isa Jamhuriyar Nijar don taimaka wa sojojin kasar da su ka yi juyin mulki kan shirin artabu da taron kungiyar kasashen ECOWAS.
A Arewa ‘Yan bindigan sun yi alkawarin ajiye makamansu idan aka sasanta da gwamnati. ‘Yan bindiga sun fara tunanin yadda za a lallabi gwamnati domin ayi sulhu
Wani matashi ya ba da mamaki bayan ya wallafa bidiyon shi da mahaifiyarsa a TikTok tare da mamakin ya aka yi ta haife shi 'yar karama da Ita, bidiyon ya yadu.
Abdulaziz Abdulaziz ya ce Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu tayi wa mutanen Arewa riga da wando, shugaban kasa ya warewa yankinsa tulin mukamai daga Mayu zuwa yanzu.
An shiga jimamin mutuwar babban fasto kuma sananne a jihar Legas wanda ya daɗe yana yi wa addini bauta. Fasto Taiwo Odukoya ya yi bankwana da duniya a Amurka.
An tabbatar da ministocin Tinubu 45 daga cikin 48 da ya tura Majalisar Dattawan Najeriya. Daga cikin 45 ɗin da aka samu nasarar tabbatarwa, akwai wasu 2 da ke.
Masu zafi
Samu kari