Latest
Majalisar dattawa ta bayyana cewa akwai yiwuwar ƙila ta sake gayyatar Nasir El-Rufai da sauran ministoci biyu da ba a amince da su ba, don sake tantance su.
Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Kano, Yusuf Suleiman ya bayyana yadda 'yan jam'iyyar PDP da sauran 'yan jam'iyyun adawa ke ji da Ganduje ya zama shugaban APC.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu 'yan ta'addan da suka addabi jama'a a jihohin Arewacin Najeriya. Arewa na yawan fama da barnar 'yan ta'adda musamman.
Shugaban Kungiyar Kwadago, NLC, Joe Ajaero ya ce Shugaba Tinubu ya fada musu a gida mai dakuna biyu ya ke kwana don rage yawan kashe kudade na gwamnatinsa.
Sanata Solomon Adeola ya nuna godiyarsa bisa saƙonnin ta'aziyyar da ya samu kan rasuwar hadiminsa da ƴan bindiga suka halaka sannan ya sha alwashin gamo su.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta bayyana sharuddan da dole ne sai an cika su kafin Gwamnatin Tarayya ta ba da damar buɗe iyakokin Najeriya. Hukumar ta ce.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi shagube kan kin tabbatar da Nasir El- Rufai a mukamain minista, ya ce yanzu tsohon gwamnan ya zama abin tausayi.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya amsa koken kungiyar yan kabilar Ibo inda ya nada ya nada Mista George Dike a matsayin mai ba shi shawara na musamman.
Wani manomi da ba a bayyana sunansa ba, ya yi jarumta inda ya tunkari wasu 'yan ta'adda da suka zo da nufin tafiya da shi, suka gwabza fada inda ya yi nasarar.
Masu zafi
Samu kari