Latest
Sakataren harkokin wajen kasar Amurka Anthony Blinken, ya kira shugaban Najeriya kuma shugaban ƙungiyar ECOWAS Bola Ahmed Tinubu kan shugabancin ECOWAS da kuma.
Ana ci gaba da neman wani dan Najeriya da ya bace da wata mota da ta kai Naira miliyan 23 da aka ba shi ajiye. An sa shi wanke motar ne sai baa sake ganinsa ba.
Za a ga tsadar abinci, buhun shikafa zai kuma tsada a kasuwa. ‘Yan kasuwan da ke Arewa a karkashin NACCIMA sun fara ankarar da al’umma kan halin da ake ciki
Daya daga cikin 'yan uwan marigayi Shekh Ibrahim Albanin Kuri, Dahiru Halliru ya bayyana halin da iyalansa ke ciki a yanzu bayan mutuwar malamin a jihar Gombe.
Shugaban APC ya yi magana kan alakar Gwamnonin da Mataimakansa. Abdullahi Umar Ganduje ya ce Mataimakin Gwamna tamkar tayar da ake daukowa ne idan an yi faci.
Ganin Dalar Amurka ta kai N950, Shugaba kasa da CBN sun fara neman mafita. Bola Ahmed Tinubu ya gaji da yadda Naira ke tangal-tangal, ya kira Folashodun Sonubi.
Sanata Shehu Sani ya ce babban bankin Najeriya ne cibiyar gwamnati da ta fi kowacce aikata barna a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Kungiyar NLC ba za tayi na’am da karin farashin kudin man fetur da ake tunanin za ayi ba. Barazanar zuwa kotu ba zai yi aiki a kan ma'aikatan Najeriya yanzu ba.
Kotun daukaka kara a birnin Benin na jihar Edo ta yanke hukunci kan rikicin shugabancin da ya dabaibaye jam’iyyar LP, ta yanke hukunci kan makomar Julius Abure.
Masu zafi
Samu kari