Latest
Tunde Bakare, shi ne babban limamin cocin Citadel Global Community wanda aka sani da Latter Rain Assembly a baya, ya soki Bola Tinubu da ya karbi mulki a Mayu.
Jam’iyyar APC mai-mulkin Najeriya ta na ganin yawan sukar Abdullahi Umar Ganduje da ayyukansa ne ya cuci Rabiu Musa Kwankwaso da ake rabon Ministocin tarayya
A yau ake jin Salihu Mohammed Lukman ya aika budaddiyar wasika zuwa ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.Lukman ya jero abubuwan da yake gani kura-kurai ne aka soma.
Kamfanin man fetur na Najeriya wato NNPC ya yi watsi da rahotannin kafofin watsa labarai na baya bayan nan cewa za a kara farashin man fetur zuwa N720 ko N750.
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Sojojin Najeriya aƙalla 20 ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani mummunan harin kwanton ɓauna da 'yan ta'addan jeji suka kai mu su a yayin da suka fito bakin aik.
Daga N190, yanzu ana maganar litar fetur zai iya zarce N720, an ji labari akwai yiwuwar Bola Ahmed Tinubu ya canza shawara a kan janye tsarin tallafin man fetur
Shugaban hukumar sojojin saman Najeriya ya bayyana dalilan da ke sanyawa jiragen hukumar suna yin hatsari a yayin da su ke bakin aiki wajen fatattakar miyagu.
Kungiyar Dattawan Arewa ta gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu da kungiyar ECOWAS kan matakin soji a kan Nijar, ta ce matakin soji ba zai haifar da ɗa mai ido ba
Masu zafi
Samu kari