Latest
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya gana da shugaban hukumar sojojin saman Najeriya kan mummunan harin da ƴan bindiga suka kai wa dakarun sojoji a jihar.
Shugabannin rundunonin tsaro na ƙungiyar ECOWAS, za su gudanar da taro a makon nan da muke ci a birnin Accra na Ghana domin duba yiwuwar amfani da ƙarfin soji.
Sanata Shehu Sani ya yabawa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan hana karin kudin makarantun firamare da sakandare masu zaman kansu, ya ce abin a yaba ne.
Tsohon Gwamna Wike ya hadu da Shugaban APC, Abdullahi Ganduje. Ziyarar za ta kada hantar ‘ya ‘yan jam’iyyar PDP da su ke jin haushin tsohon Gwamnan na Ribas.
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani sabon harin ta'addanci a jihar Plateau, inda suka halaka wasu malaman makaranta har mutum biyu, waɗanda sabbin ma'aurata ne.
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya ziyarci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare a wata ziyarar aiki da yake yi a jihohin.
Kotun majistare da ke Kado a birnin Abuja ta daure ma'aikacin JAMB, Emmanuel Odey kan satar kwamfuta da ta kai Naira dubu 350 don biyan kudin haya na gidansa.
Darekta Janar na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar ta National Solidarity Movement for Atiku/Ifeanyi Okowa (NSM), Muhammad Dakat, ya rasu ya bar duniya.
Gwamnatin Tarayya za ta janye tuhumar da take yi wa dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan tuhummar mallakar makamai ba bisa ka'ida ba.
Masu zafi
Samu kari