Latest
Gwamna Babagana Zulum ya amince da sakin naira miliyan 10 a matsayin tallafi domin ragewa sojojin da suka ji rauni yayin yaki da ta'addanci a jihar radadi.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya cika alƙawarin da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe na tafiya da mata a cikin gwamnatinsa. Gwamnan ya basu mukamai.
Shugaban gwamnatin sojojin Nijar, Janar Tchiani, ya caccaki ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS), kan takunkumin da ta sanya wa ƙasar.
Wani ikirarin cewa mutum ya mayar da kansa kare da tsabar kudi dala 14,000 ba gaskiya bane. Wani binciken kwakwaf ya nuna cewa riga ce kawai ya sanya na kare.
Janar Abdourahamane Tchiani ya yi wa 'Yan jahmuriyyar Nijar jawabi a gidajen talabijin, ya ce za su mikawa farar hula mulki bayan ankawo kundin tsarin mulki.
Mun kawo tsofaffin Gwamnoni, Sanatoci ko Ministoci da su ka yi takara, kuma su ka lashe zabensu ko kuwa yaran manyan daza a ba mukamai a gwamnatocin kasar nan.
Shugaban matasan jam’iyyar PDP na kasa, Muhammed Kadade, ya ce sama ba za ta fado ba idan har kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta tsige Tinubu.
Yayin da ake ci gaba da samun tsaiko ga tattalin arzikin Afrika, kasar Gambia ta sanar da hana jami'an gwamnati zuwa kasashen waje, ciki har da shugaban kasar.
Ana kyautata zaton shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai iya bin tafarkin Buhari wajen rike kujerar Ministan man fetur a Najeriya a wannan mulkin nasa da ake.
Masu zafi
Samu kari