Latest
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nada marubuciya kuma yar jin kai, Fauziyya D Sulaiman a matsayin babbar mai ba shi shawara kan harkokin gajiyayyu.
Rivers - Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki gidan kwanan ɗalibai mata na jami'ar jihar Ribas ranar Alhamis (jiya), sun jikkata wasu daga cikin ɗaliban.
Shugaba Bola Tinubu ya fadi dalilan da ya sa bai kamata jami'ar Chicago ta saki shaidar karatunsa ga dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Wasu 'yan bindiga da ake tunanin 'yan fashi da makami ne sun farmaki wata motar sojoji a Benin City na jihar Edo. 'Yanm fashin sun halaka soja 1 tare da ɗauke.
Shugaban ƙasa, A. Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su sauya duk wani gwamna da ya gaza kawo sauƙin da ya kamata idan babban zaɓe ya zagayo.
Duk tulin kuri'un da LP ta samu a Ojo a zaben 'dan majalisa sun tashi a banza. Kotun sauraron karar zaben Legas tayi hukuncin da bai yi wa 'yan adawa dadi ba.
An ji magoya baya sun shiga duhu a sakamakon haduwar Rabiu Musa Kwankwaso da Bola Tinubu bayan zaman da jigon na NNPP ya yi da Atiku Abubakar a gidansa kwanaki.
Majaliaar dokokin jihar Nasarawa ta aike da sakon jaje ga iyalan mutum 12 da suka rasa rayuwarsu sakamakon haɗarin jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Lafia.
Bola Ahmed Tinubu, shugaban ƙasa a Najeriya ya yi ganawar sirri da Nyesom Wiƙe, ministam babban birnin tarayya a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari