Latest
Nahiyar Afirika ta sake samun wani juyin mulki bayan sojoji sun kifar da gwamnatin shugaban ƙasar Gabon, Ali Bongo Ondimba. Legit.ng ta yi rubutu kan Bongo.
Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula ta Shugaba Ali Ondimba Bango na Gabon, sun bayyana manya-manyan dalilan da suka Sanyasu aiwatar da juyin mulki.
'Yan sanda sun yi ram da wani ɗalibin jami'ar Patakwal (UNIPORT) bisa zargin ya daɓa wa budurwarsa wuka har lahira daga samun saɓani a gidan da yake zaune.
Sojojin da suka kifar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo a ƙasar Gabon, sun cafke ɗan shugaban ƙasar. Sojojin sun cafke ɗan shugaban ƙasar ne bisa wasu zarge-zarge.
Tsohon ministan harkokin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce ko kadan bai yi mamakin faruwar juyin mulki ba a kasar Gabon inda ta ce sauran kasashe su shirya.
Ministan yaɗa labarai, Mohammed Malagi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta zare hannunta daga biyan tallafin man fetur ne domin inganta rayuwar yan Najeriya.
Masu goyon bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a Gabon sun fito tituna don yin murna. An gano mutane cikin farin ciki don sojoji sun karbe mulkin Ali Bongo.
Ƙasashen Afrika na fama da kalubale na juyin mulki daga sojoji a cikin shekarun baya-bayan nan. Ƙasashen Nijar, Mali, Burkina Faso, Sudan na daga cikin waɗanda.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta kama matasa 46 a gidajen Gala a jihar Gombe bayan Gwamna Inuwa Yahaya ya umarci kulle dukkan gidajen Galan a Gombe don rage barna.
Masu zafi
Samu kari