Latest
Wani matashi ya salwantar da ran mahaifinsa mai shekara 100 a duniya bayan ya ƙi dawo masa da kuɗinsa wanda hakan ya fusata shi ya aikata wannan ɗanyen aikin.
Wani dan shekaru 55 ya magantu kan dalilin da yasa ya saki matansa uku a rana daya. Mutumin ya ce ya gaji da su sannan ya fallasa munanan dabi’unsu a intanet.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana cewa akwai buƙatar 'yan Najeriya su yi haƙuri da tsare-tsaren da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya zo da su.
Jigon jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya yi magana kan batun dakatarwar da aka yi Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar na wata shida.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce yana bibiyar halin da ake ciki a ƙasar Gabon sakamakon kifar da gwamnatin Demokuradiyya da sojojin ƙasar suka yi.
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam'iyyar PRP a zaben 2023, Salihu Tanko Yakasai, ya sauya sheka zuwa tsohuwar jam'iyyarsa ta All Progressives Congress (APC).
Bayan samun tasgaro a juyin mulki a Gabon a shekarar 2019, sojin kasar sun samu nasarar kifar da gwamnatin Ali Bongo bayan shekaru 12 ya na mulkin kasar Gabon.
Wata mata mai shekara 42 a duniya wacce ta kamu da soyayyar matashin da ta girma da shekara 20, ba ta ji da daɗi ba a hannun iyayensa bayan ya gabatar da ita.
Shahararren ɗan daudun nan Idris Okuneye Olanrewaju wanda aka fi sani da Bobrisky, ya yi martani kan kamen 'yan luwadi 100 da jami'an 'yan sandan jihar Delta.
Masu zafi
Samu kari