Latest
Gwamnatin Gombe karkashin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ta amince da ƙara N10,000 a albashin ma'aikatan jihar domin rage musu ƙuncin cire tallafin man fetur.
Festus Keyamo, Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya sanar da dakatar da aikin samar da jiragen saman Najeriya wanda aka fara yi a gwamnatin Shugaba Buhari
Jigon NNPP kuma ɗaya daga cikin shugabanninta na ƙasa, Robert ya bayyana cewa har yau Kwankwaso mamba ne a jam'iyyar domin BoT bai isa ya dakatar da shi ba.
Kasar Ukraine ta rasa shida daga cikin dakarun sojinta yayin da wasu jiragen yaƙi masu saukar ungulu guda biyu suka gamu da hatsarimara daɗi a gabashin ƙasar.
Al’ummar Kenya sun jinjinawa wasu ma’aurata bakwai daga gudunmar Machakos kan yin auren hadin gwiwa. Ma’auratan sun ce sun yi hakan ne don ragewa juna zafi.
Kaduna- Wata matar aure ta garzaya gaban Kotu tana neman a raba aurenta da rabin rayuwarta saboda tsawon shekaru biyu kenan mijin bai nemi ya kwanta da ita ba.
Fitaccen malamin addinin na na cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya bayyana cewa ya hasaso juyin mulki a wasu ƙasashen Afrika 3.
Babbar Kotun jihar Benuwai mai zama a Gboko ta yi fatali da ƙarar da ake nemi ta bada umarnin maida Iyorchia Ayu kujerarsa ta shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa.
Bola Ahmed Tinubu ya dauko Khalil Suleiman Halilu ya ba shi shugabanci a NASENI. Khalil shi ne mai mafi karancin shekaru a wadanda Bola Tinubu ya ba mukami.
Masu zafi
Samu kari