Latest
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai tafi zuwa ƙasar Indiya domin halartar taron ƙasashen duniya masu tattalin arziƙi na G20. Taron zai gudana.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da sauya wakilan jihohin Ondo da Cross River da aka zaba a hukumar cigaban Neja Delta (NDDC) a ranar Juma'a, 1 ga watan Satumba.
Jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta dauki matakin dakatarwa kan wasu mambobinta 26 da ake zargin da cin amana da kuma raba kan jam'iyya bayan korar wasu 84.
Gwamnatin Gombe karkashin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ta amince da ƙara N10,000 a albashin ma'aikatan jihar domin rage musu ƙuncin cire tallafin man fetur.
Festus Keyamo, Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya sanar da dakatar da aikin samar da jiragen saman Najeriya wanda aka fara yi a gwamnatin Shugaba Buhari
Jigon NNPP kuma ɗaya daga cikin shugabanninta na ƙasa, Robert ya bayyana cewa har yau Kwankwaso mamba ne a jam'iyyar domin BoT bai isa ya dakatar da shi ba.
Kasar Ukraine ta rasa shida daga cikin dakarun sojinta yayin da wasu jiragen yaƙi masu saukar ungulu guda biyu suka gamu da hatsarimara daɗi a gabashin ƙasar.
Al’ummar Kenya sun jinjinawa wasu ma’aurata bakwai daga gudunmar Machakos kan yin auren hadin gwiwa. Ma’auratan sun ce sun yi hakan ne don ragewa juna zafi.
Kaduna- Wata matar aure ta garzaya gaban Kotu tana neman a raba aurenta da rabin rayuwarta saboda tsawon shekaru biyu kenan mijin bai nemi ya kwanta da ita ba.
Masu zafi
Samu kari