Latest
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya musanta cewa ya amince da bayar da kwangilar $6bn ta samar da wutar Mambilla ga kamfanin Sunrise Power a shekarar 2003
Gwamnatin Uba Sani ta dauki matasa 7,000 aiki da nufin kara su a cikin rundunar Jihar ta ’yan sa-kai (KASVS), domin su hana ’yan bindiga sakat a jihar Kaduna.
Yayin da ake cikin halin yunwa, ana zargin wani dalibi a makarantar horas da 'yan sanda a Kano ya rasa ransa sakamakon rashin abinci mai gina jiki da wahalhalu.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya ba jami'an tsaro umarnin gudanar da bincike kan kisan da ƴan bindiga suka yi wa wasu masallata a ƙaramar hukumar Ikara.
Jam'iyyar PDP ta yi nasarar lashe zaben kananan hukumomi 18 a Edo. A ranar Asabar, 1 ga watan Satumba ne aka gudanar da zabe a fadin kananan hukumomin jihar.
Wata baturiya ta garzaya soshiyal midiya don fallasa wani masoyinta dan Najeriya wanda ya barta tana da cikin mako 39 a Turai sannan ya auri wata a Najeriya.
An yi babban rashi a jihar Kano yayin da jigo a jam'iyyar APC, Dakta Muhammad Bello Al-Adam ya riga mu gidan gaskiya a kasar Indiya bayan ya sha fama da jinya.
Barr. Adebayo Shittu ya bayyana cewa kundin tsarin mulkin ƙasar nan na shekarae 1999, bai wajabta dole sai wanda zai riƙe muƙamin siyasa sai ya yi NYSC ba.
Bincike ya gano ikirarin da aka yi a wani bidiyon TikTok cewa ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa tashar motar Jabi a Abuja karya ne ba gaskiya ba.
Masu zafi
Samu kari