Latest
Wata matashiyar budurwa ta yada labari mai dadi na mallakar gida da ta yi cewa ita ce ta farko da ta cimma haka a zuri’arsu, ta baje kolin cikin hadadden gidan.
An fasa auren wata tsohuwar dalibar jami’ar jihar Abia mai shekaru 30 bayan aminin angon ya fallasa irin mummunan rayuwar da ta yi a lokacin da take makaranta.
Tsohon gwamnan Kano Ganduje ya bayyana shirinsa game da abin da yake so ya yi a zaben da ke tafe na jihar Kogi a watan Nuwamban wannan shekarar da muke ciki.
Sabon shugaban APC na kasa ya bayyana shirin jam'iyyar na yadda zai kawo sabuwar cibiyar nazarin siyasa nan ba da jimawa ba. Ya fadi hakan ne a wani taron kasa.
Yanzu muke samun labarin yadda KAROTA ta yi ram da wasu kayayyakin da aka shigo dasu jihar Kano, inda aka kama kayayyakin a kokarin batar dasu a cikin birnin.
Gwamnan jihar Ƙatsina ya tallafawa iyalan ƴan sakai waɗanda ƴan bindiga suka halaka da kyautar kuɗi. Gwamnan ya raba kuɗaɗen ne ga iyalan a birnin Katsiina.
Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyyar zafa kafa ofisoshi a kowace gunduma da ke Najeriya domin matsar da ita kusa da al'umma.
Dukkan jakadun Najeriya za su dawo gida nan da karshen watan Oktoba biyo bayan umarnin shugaban kasa Tinubu cewa su gaggauta dawowa bayan dakatar dasu aiki.
Shehu Sani tsohon sanatan Ƙaduna ya yi magana kan rikicin siyasar da ke tsakanin gwamna Godwin Obaseki da mataimakinsa. Ya bayyana jam'iyyar da za ta ci riba.
Masu zafi
Samu kari