Latest
Kungiyar Manoma a Najeriya (AFAN ) ta bayyana cewa wadanda su ka ci bashin kudaden lamuni na CBN yawanci ba manoma ba ne shi yasa samo kudaden zai yi wahala.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya haƙura ya janye ƙarar da ya kai gwamna Obaseki gaban babbar kotun tarayya bayan zaman sulhu da masu faɗa a ji.
Jami'an rundunar sojin Najeriya da na 'yan sanda, sun gargaɗi masu shirin tayar da zanga-zanga dangane da hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓe za ta yanke gobe.
Makarantu a kasar Faransa sun kori dalibai kusan 300 saboda karya dokar hana sanya hijabi da hukumomin kasar su ka yi ga dalibai musamman wadanda Musulmai ne.
Shugaban ƙasa, Umaro Sissoco Embalo, na ƙasar Guinea ya kara naɗa sabbin hadimai masu tsaronsa biyo bayan juyin mulkin da ake ta yi a nahiyar Afirka kwanan nan.
Kwamitin zartarwar New Nigeria People's Party (NNPP) na kasa ya kori dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata Rabi’u Kwankwaso. Hukuncin ya fara aiki.
Wata budurwa Judith da ta je Ingila hutu na kankanin lokaci ta sha mamaki bayan ganin yadda ake samun kudade, ta ce anya za ta dawo Najeriya kuwa saboda kudi.
Likitoci sun yi nasarar gano wani abun tiyata da aka bari a cikin wata mata lokacin da aka yi mata aikin haihuwa wata 18 da suka wuce. Girmansa ya kai faranti.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna sun samu nasarar kubutar da mutane 3 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Zariya, jihar Ƙaduna.
Masu zafi
Samu kari