Latest
An bukaci ma’aikatan kotun daukaka kara da su zauna a gida a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, wanda aka tsayar don yanke hukuncin a kotun zaben shugaban kasa.
Olusegun Obasanjo ya na ganin maganar matatar man Fatawal ta fara aiki a shekarar nan kanzon kurege ne, ya ce Bola Tinubu ya daina yaudarar kan shi kan matatun.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen jihar Neja ta ki amincewa da tsarin Gwamna Umar Bago na ware ma'aikata a cikin tsarin rabon kayan tallafi a jihar.
Gwamnati ta rusa shagunan kwano da mutane su ka kafa a Abuja. FCTA ta ce idan aka gama rusau, za a zo da tsarin da zai dauki ‘yan kasuwan da ke naman abinci.
Kungiyar yan kasuwa wato TUC ta ce ba za ta shiga yajin aikin gama gari da kungiyar kwadago ta kasa ta shirya fara yi a ranar Satumba, 5 ga watan satumba ba.
Olusegun Obasanjo ya yi wa Muhammadu Buhari kaca-kaca, ya bayyana irin facakar da ya yi. Buhari ya yi facaka da kudi, sannan ya bar kasar nan da tarin bashi
Wani mai hoto a Najeriya ya yi fushi da kanwar amarya da ta hana shi abinci a wajen bikin, don haka ya hukunta budurwar ta hanyar yanketa a gaba daya hotunan.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo kan ma’aikatan gwamnati, akwa yiwuwar ya nemi a rage adadinsu. 1% zuwa 2% na adadin al’umma su na cinye duka kudin shiga
Wani ango da amaryarsa sun samu gudunmawar galan babu komai ciki a wajen bikinsu. An dauki bidiyon wannan lamari mai ban mamaki kuma ya yadu a dandalin TikTok.
Masu zafi
Samu kari