Latest
Kotun shari'ar musulunci ta tura wani mutumi gidan gyaran hali bisa lakaɗawa mahaifiyarsa duka da ƙoƙarin halaka ta a jihar Kano. Ya musanta zargin da ake masa.
Yau za a yanke hukuncin shari’ar zaben 2023, Tolu Bankole ya fitar da jawabi a Abuja, ya nuna babu dalilin jin dar-dar, ya na mai ganin nasara ta na hannunsu.
Fasto Eunice wacce ya kafa cocin Covenant Of God, a ranar Talata, 5 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta hango zabin Allah a tsakanin Atiku, Obi da Tinubu.
Duk inda aka san rigima za ta iya barkewa yau a Abuja, an baza ‘yan sanda da dakarun NSCDC. Dama an sanar da cewa za a haska zaman kotun a gidajen talabijin.
Kwanan nan aka cafke Hadiman wasu Abdulrasheed Bawa; Rufa’i Zaki da Daniela Jimoh sai ga shi yanzu DSS ta gayyaci wasu ‘yanuwan shugaban EFCC da yake tsare.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci aƙalla ƙasashe shida a cikin kwana 100 da ya yi a kan karagar mulkin Najeriya. An tattaro jerin ƙasashen da ya je.
Gaskiyar zance ta bayyana kan batun cewa Rabaran Ejike Mbaka ya gaya wa Shugaba Tinubu cewa ya fara shirin yin bankwana da kujerar shugaban ƙasan Najeriya.
Wasu 'yan fashi da makami sun kai hari garuruwa uku da ke yankin Ibadan, babban birnin jihar Oyo da tsakar dare wayewar garin Talata, sun tafi kaya masu amfani.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun damƙe wasu ma'aikata bisa zargin wawure kayayyakin da gwamnati ta ware domin tallafa wa yan ƙasa su rage radadi.
Masu zafi
Samu kari