Latest
Kotun sauraron ƙarar sanatan Kogi ta Gabas ta yanke hukuncinta kan shari'ar neman ƙwace nasarar sanatan APC. Kotun ta soke tare da umartar a sake wani zaɓen.
Za a ji babbar Kotun Jihar Kano ta dakatar da jam’iyyar NNPP daga korar da ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaɓen da ya gabata, Rabi’u Musa Kwankwaso.
Wasu tsagerun 'yan bindigan daji sun tashi mutanen ƙauyuka sama da 15 yayin da su ka kai wani kazamin hari jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Babban lauya, Bulama Bukarti ya bayyana cewa yajin aikin da ƙungiyar ƙwadago ta fara ka iya hana kotun zaben shugaban ƙasa yanke hukuncinta a ranar Laraba.
Babban malamin cocin nan Fasto Kingleo Elijah ya bayyana cewa ya hasaso wasu daga cikin magoya bayan Atiku Abubakar, Peter Obi da Bola Tinubu na kuka, yayinda.
Yayin da ake tsaka da rigima tsakanin sojojin Nijar da na Faransa, an fara tattunawa don bai wa sojin Faransa lokaci don tattare kayansu a hankali don ficewa.
Hukumar masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta bayyana abin da zai sanya a daina sace masu yi wa ƙasa hidima. NYSC ta bayyana cewa tafiyar dare ce silar sace su.
Bola Tinubu ya nada ministocinsa a ranar 21 ga watan Agusta. A wannan rahoto, mun tattaro ministocin da su ka motsa kasa, su ka fara tsokano hayaniya a ofis.
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima, NYSC ta tura wata budurwa zuwa mayanka don yi wa kasa hidima har na tsawon shekara daya bayan kammala jami'a a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari