Latest
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyya mai mulki zata yi duk mai yiwuwa domin ta ci gaba da mulki a zen Kogi.
Wani bature ya samu abubuwa da yawa bayan ya canja dalarsa zuwa naira. Yan kasar waje sun cika da mamakin dalilin da yasa abubuwa ke da sauki a Najeriya.
Wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, Mista Dakwom ya buƙaci Atoku Abubakar da Peter Obi su amince da hukuncin kotun zaɓe.
Hukumar yaki da cin zarafin mutane ta jihar Lagas ta ce an samu rahotanni 340 na mata da ke lakadawa mazajensu duka a jihar cikin shekara daya da ta gabata.
Mataimakin shugaban ƙasan Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa dukkanin yankunan ƙasar nan za su amfana da ayyukan cigaba na Shugaba Tinubu.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Ministan ruwa da shuɗin tattalin arziƙi, Adegboyega Oyetola, ya bayyana goyon bayansa ga matakin kora da dakatarwan da APC ta Osun ta yi wa wasu mambobi.
Wata yar Najeriya da ke karbar makudan kudade a matsayin ma’aikaciyar jinya ta bayyana cewa albashinta na farko a Najeriya ya kasance N20k kuma tana wahala.
Tsagin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, sun fara shirin sauya tambarin jam'iyyar NNPP da kundin tsarin mulkin jam'iyyar domin rage wa wasu ƙarfi.
Masu zafi
Samu kari