Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) 1 2023, Mista Peter Obi ya aika sako mai tsuma zuciya ga mabiyansa tare da karfafa masu gwiwa.
Wani jirgin ruwa ya gamu hatsari da yammacin ranar Jumu'a ana tsaka da zabga ruwan sama a jihar Adamawa, har yanzu ba a kammala tsamo mutanen da ya ɗauko ba.
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta ce ta amince da sakin kudi naira biliyan 4.8 domin aiwatar da ayyuka daban-daban a jihar. Abba gida gida ne ya sanar da hakan.
An samu girgizar ƙasa mai ƙarfin gaske a ƙasar Morocco wacce ta auku a cikin tsakar daren ranar Juma'a, 8 ga watan Satumban 2023. Mutane da dama sun halaka.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da gina gidaje 1,000 a kowace jiga daga cikin jihohi 7 da matsalar tsaro ta yi wa katutu, inji Kashim Shettima.
Wata matashiya yar Najeriya ta mutu a cikin jirgin Egypt Air a hanyarta ta zuwa Landan, kasar Birtaniya. Yan uwan marigayiyar sun koka kan rashin samun bayani.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sha alwashin ƙwato kujerun sanatoci biyu da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa a hannun jam'iyyar PDP a jihar.
Mai martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammadu Danyaya, ya ce ba zai lamurci masu unguwanni su haɗa baki da vara gurbi ana hana jama'a zaman lafiya ba.
Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton ƴan daba ne sun salwantar da ran DPO na ƴan sanda a ƙaramar hukumar Ahoada ta Gabas a jihar Rivers, a wani artabu.
Masu zafi
Samu kari