Latest
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya bayyana asarar maƙudan kuɗaɗen da ƙasar nan ta tafka a dalilin satar man fetur da manyan ɓarayi ake yi a ƙasar nan.
Muhammadu Buhari ya yi jimamin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu tare da ddu'ar Allah mai girma da ɗaukaka ya gafarta masa ya sanya shi a gidan Aljannah.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun sauraran kararrakin zaben shugaban kasa, ya ce PDP ce uwar kowa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma ministan tsaron Najeriya, Muhammad Vadaru Abubakar, ya buƙaci yan Najeriya su tallafa wa gwamnati da addu'a kan rashin tsaro.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Abubakar ya aike da sakon ta'aziyyarsa ga iyalan Sheikh Giro Argungu da ya rasu ranar Laraba, 6 ga watan.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Najeriya kuma ɗan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi wa Kashim Shettima, martani mai zafi
Bayan kammala zaben 2023, akwai mata mataimakan gwamnoni takwas a jihohin Najeriya, daga cikin jihohin akwai Kaduna da Adamawa da Plateau da Ebonyi da sauransu.
Manyan yan takarar shugaban ƙasa biyu na tsagin adawa, Atiku Abubakar da Peter Obi sun ce zasu ɗaukaka kara kan hukuncin da Kotun zabe ta yanke ranar Laraba.
Hamzat Lawal ɗan rajin ƙarin hakƙin ɗan adam ya buƙaci Atiku Abubakar da Peter Obi su dunƙule waje ɗaya domin kawar da shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Masu zafi
Samu kari