Latest
Kansilolon karamar hukumar Ijebu ta gabas sun sauke shugaban ƙaramar hukumar da ke jihar Ogun, Wale Adedayo bisa zargin almubazzaranci da kuɗin al'umma.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kara yin sabbin naɗe-naɗe a hukumomin tarayya jim kaɗan bayan korar shugaban hukumar FIRS wanda Buhari ya naɗa.
Jam'iyyar APC na ƙara samun karbuwa yayin da ake tunkarat zaben gwamna a jihar Imo, wasu tawagar mambobin jam'iyyar PDP sun bayan gwamna Uzodinma.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Delu Bulus Yakubu a matsayin shugabar Hukumar Jin Dadin Al'umma (NSIPA) a yau Alhamis 14 ga watan Satumba a Abuja.
Bayan shafe fiye da sa'o'i 12 babu wuta a Najeriya, yanzu Kamfanin samar da wutar lantarki ya sanar da gyara wutar tare da dawo da ita, ya godewa jama'a da hakurinsu
Bayan shafe kusan shekara guda a Najeriya, an sake dauke wutar lantarki gaba daya a kasar a safiyar yau Alhamis 14 ga watan Satumba, kamar yadda kamfanin ya sanar.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin masu ruwa da tsakin jihar Ribas karkashin jagorancin gwamna Fubara na jam'iyyar PDP a Villa.
Wani mai sharhi kan lamuran siyasa, Segun Akinleye ya bayyyana cewa jam'iyyar PDP idan ba ta yi taka tsan-tsan ba, Nyesom Wike na iya wargaza ta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana cewa kudin da su ka ware Naira miliyan 854 na auren zaurawa shi zai zama kamar tallafin rage radadi a jihar.
Masu zafi
Samu kari