Latest
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ribas ta kammala sauraron ƙarar da ɗan takarar APC ya kalubalanci nasarar gwamna Fubara na jam'iyyar PDP.
Gwamnan Neja, Umar Bago, ya bayyana aniyarsa na fara gyara tituna a fadin jihar ciki harda titunan tarayya. Ya ce za su nemi a dawo da kudin da suka kashe daga baya.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kaduna ta yi fatali da ƙarar ɗan takarar jam'iyyar Labour Party (LP) kan sanatan Kaduna ta Kudu na PDP.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fara bin matakan rijistar kafatanin mambobinta sama da miliyan 40 ta na'ura mai kwakwalwa domin tunkarar zaben 2027.
Wata matashiyar budurwa wacce ke da tsukakken kugu da siririn jiki ta bayyana cikin mutane kuma mutane da dama da suka ganta sun dauke ta bidiyo.
Kotun daukaka kara ta rusa nasarar da dan majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya yi na jam'iyyar PDP, kotun ta bai wa Ngozi Okelle ta jamiyyar Labour nasara.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun fille kan Maduka Zachary, daraktan kamfen din jam’iyyar Labour Party a jihar Abia a zaben 2023.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operations Safe Haven (OPSH) sun kama Lot Dauda, makashin Misis Dorathy Jonathan a kudancin Kaduna.
Farfesa Wole Soyinka bai rudu da dumin kirjin magoya bayan Peter Obi ba, ya zargi kusoshin tafiyar LP da yaudarar matasa, su ka rika zanga-zanga a kan zabe
Masu zafi
Samu kari