Latest
Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗa Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekaru 5 bayan majalisa ta tabbatar.
Jami’ar jihar Chicago ta bayyana muhimman abubuwa hudu game da shaidar karatun shugaban kasa Bola Tinubu. Jami’ar ta bayyana shaidar karatun nasa.
Kotu ta tasa keyar wani matashi kan satar kodar wani dan jihar Benue ba tare da ya sani ba, tuni ya siyar da kodar a birnin Tarayya Abuja kan makudan kudade.
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa (NBS), ta bayyana cewa yanzu haka bashin da ake bin Najeriya ya kai naira tiriliyan 87, wanda kowane ɗan Najeriya zai biya naira.
Shugaban APC na kasa da tawagarsa ta NWC, gwamnoni da wasu kusoshin gwamnatin tarayya zasu ziyarci jihar Imo domin kaddamar da kwamitin kamfe ranar Asabar.
Jami'ar jihar Chicago daga ƙarshe ta saki kwafin takardun shaidar karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Hadimin shugaban ƙasar ne ya sanya su a Twitter.
Kamfanin mai na NNPC ya bayyana irin ribar da ya samu a cikin watanni uku na shekarar 2023, ya ce ya samu ribar Naira biliyan 18.4 wanda bai taba samu ba.
Wani Malamin coci a jihar Ondo ya ɗirka wa matar abokinsa cikin yayin da ya zauna a gidan ma'auratan na ɗan wani lokaci, daga baya kuma ya ɗauke ta daga gidan.
Kwamishinan Safiyo a jihar Kano, Adamu Aliyu ya yi barazana ga alkalan kotun zabe a jihar inda ya ce za a shiga masifa idan alkalai su ka juya hukuncin kotun.
Masu zafi
Samu kari