Latest
Babbar Kotun jihar Akwa Ibom ta gamsu da cewa wani Fasto da ɗan uwansa sun haɗu sun halaka manomi da gangan, ta yanke musu hukuncin kisa ta rataya.
Wasu da ake zargin 'yan banga ne sun yi awon gaba da ‘dan takaran LP a Anambra. Shugaban LP na kasa, Julius Abure, ya sha alwashin daukar mataki amma har yanzu shiru
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta nunawa duniya martanin yan uwanta yayin da suka ga saurayinta a karon farko.
Gwamnatin jihar Ekiti karkashin shugabancin gwamna Biodun Oyebanji ta fara raba N5,000 ga masu ƙaramin ƙarfi 7,000 da nufin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Majalisar dattawa ta tabbatar da zabin Balarabe Abbas Lawal (Kaduna), Dr Jamila Bio Ibrahim (Kwara) da Ayodele Olawande (Ondo) a matsayin ministoci.
Rundunar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani dan Jamhuriyar Nijar, Bilal Faraji da wasu mutane biyar kan zargin safarar muggan makamai da kuma sata.
Wata mata dauke da juna biyu ta yi fice a dandalin TikTok bayan an yada bidiyonta tana motsa jiki. Mutane da dama da suka ga bidiyon sun yi mata fatan sauka lafiya.
An samu nasarar farfaɗo da Balarabe Abbas Lawal, wakilin jihar Kaduna domin zama minista bayan ya kife lokacin da ake tantance shi a majalisar dattawa.
Wani bidiyo da ke nuno wani mutumi a cikin otel tare da wata yar wada ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haifar da martani sosai daga masu amfani da soshiyal midiya.
Masu zafi
Samu kari